Ilimi Hasken Rayuwa

Nazarin Wakokin Hausa

Sauti 10:15
Mashahurin Malamin Adabin Hausa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau na Jami'ar Bayero Kano
Mashahurin Malamin Adabin Hausa Farfesa Sa'idu Muhammad Gusau na Jami'ar Bayero Kano Taskar Ala Globar

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya yi nazari ne game da wakokin Hausawa a bagire na ilimi tare da mashahurin malamin adabin Hausa Farfesa Sa’idu Muhammad Gusau. A cikin shirin za mu ji banbanci tsakanin wakokin gargajiya da na zamani tare da tabo maganar gado a fasahar waka.