Najeriya

Sojojin Najeriya suna cikin fargaba

Sojojin Kamaru da ke yaki da Boko Haram na Najeriya
Sojojin Kamaru da ke yaki da Boko Haram na Najeriya RFI/ Nicolas Champeaux

Rahotanni a Najeriya na nuna cewa, fargaba da tsoro na bayyana a rundunar sojin kasar, bisa ga wani shirin sallamar wasu daruruwan dakarun sojoji, da hukumomi ke zargi da rashin katabus wajen yaki da kungiyar Boko Haram. Daga Bauchi ga rahoton Shehu Saulawa.

Talla

Rahoto: Sojojin Najeriya suna cikin fargaba

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.