Najeriya

Ana ci gaba da sayar da mai a farashin 97 a Najeriya

Kamfanin NNPC na Najeriya
Kamfanin NNPC na Najeriya Getty Images/Suzanne Plunkett

Kasa da sa’o’i 48 da gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayar da sanarwar rage farashin man fetur daga Naira 97 zuwa 87 amma har yanzu wasu gidajen na ci gaba da sayarwa akan tsohon farashi kuma gidajen mai da dama sun rufe sayarwa, lamarin da ya sa fetir din ya fara kanshin dan-goma a kasuwannin bayan-fage. Daga Abuja Muhammad kabir Yusuf ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Ana ci gaba da sayar da mai a farashin 97 a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.