Bakonmu a Yau

Dakta Sadiq Alkawafi na Jami’ar Ahmadu Bello Zaria

Sauti 03:30
Jekadan Najeriya a Nijar Aliyu Issa Sokoto, à taron barazanar tsaro a  Niamey
Jekadan Najeriya a Nijar Aliyu Issa Sokoto, à taron barazanar tsaro a Niamey

Ministocin harkokin wajen kasashen Kungiyar raya tafkin Chadi, sun gudanar da taro a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar inda suka tattauna kan yadda hare-haren Boko Haram ke shafar kasashensu. Domin duba tasirin wannan taro, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dakta Sadiq Alkawafi na jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria.