Nijar

Boko Haram : Ana aikawa da sako a kauracewa kayan Lambu a Nijar

Marie-Line Darcy

Bayan Barazanar kawo hari da shugaban Boko Haram ya yi wa kasar Nijar, yanzu wasu ‘Yan kasa na ci gaba da samun wani sako ta wayoyin salula da ke yin hani ga amfani da kayan lambun da aka fito da su daga arewacin Nijeriya. Sakon na bayyana cewa ‘Yan boko haram sun sa wa kayan lambun wani sinadarin guba. Daga Yamai Sule Maje ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Ana aikawa da sako a kauracewa kayan Lambu a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.