Najeriya

Cutar Murar Tsuntsaye a Kano

Kimanin kaji dubu sittin ne hukumomin Jihar Kano suka bayyana cewa an kashe, sakamakon kamuwa da cutar murar tsuntsaye, kuma adadin kan iya karuwa lura da karuwar alkalumman daga daidaikun mutane, lamarin da kuma ke sa tsoro ga Al’umma akan yadda cutar ke saurin yaduwa ga bil'adama. Daga Kano Abubakar Isah Dandago ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Cutar Murar Tsuntsaye a Kano

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.