Ilimi Hasken Rayuwa

INEC ta yi tanadin na’urar magance magudin zabe

Sauti 09:31
Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega
Shugaban Hukumar Zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega Reuters/Afolabi Sotunde

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya tattauna ne da Farfesa Attahiru Jega Shugaban Hukumar zaben mai zaman kanta a Najeriya game da batun tanadin wata na’ura da za ta taimaka wajen dakile magudin zabe a kasar.