Nijar

Mutanen Diffa suna tserewa zuwa Damagaram a Nijar

Mutanen Zinder a Jamhuriyyar Nijar
Mutanen Zinder a Jamhuriyyar Nijar TV5Monde

Yanzu Haka daruruwan mazauna garin Diffa a Jamhuriyar Nijar ne ke tserewa gidajensu zuwa Damagaram don kaucewa hare haren kungiyar Boko Haram. Wasu daga cikin wadanda suka samu isa Damagaram din sun shaidawa wakilin RFI Hausa Ibrahim Malam Tchillo halin da suka samu kansu a ciki.

Talla

RAHOTO: Mutanen Diffa suna tserewa zuwa Damagaram a Nijar

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI