Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Shekaru 8 rabon a yi bikin Kamun kifi a Argungu

Sauti 10:10
Bikin Kamun Kifi na Argungu a Jihar Kebbi a Najeriya
Bikin Kamun Kifi na Argungu a Jihar Kebbi a Najeriya Pius Utomi Ekpei/AFP/Getty Images via Boston pictures
Da: Faruk Yabo

Shirin Al'adunmu na Gado ya tattauna ne game da Bikin Kamun Kifi na Argungu a Najeriya wanda aka shafe tsawon shekaru 8 ba sake gudanarwa ba.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.