Ilimi Hasken Rayuwa

Mata a ayyukan Fasaha a Najeriya

Sauti 09:59
Daliban Kwalejin Tarayya da Fasaha ta a Gusau jihar Zamfara.
Daliban Kwalejin Tarayya da Fasaha ta a Gusau jihar Zamfara. RFI/Awwal

Shirin Ilimi Hasken Rayuwa ya leka ne sashen koyar da ilimin lantarki da kayan wuta a kwalejin ilimin mata da kere keren Fasaha ta gwamnatin Tarayya a garin Gusau Jihar Zamfara, bayan a baya shirin ya kai ziyara bangaren sarrafa katako wajen aikin kafinta.