Najeriya

Ana matsawa 'Yan gudun Hijira da tsadar kudin haya a Maiduguri

Rikicin Boko Haram a Najeriya
Rikicin Boko Haram a Najeriya Aminu Abubakar / Reuters

Sakamakon ‘Yan gudun hijira da ke ci gaba da kwarara zuwa birnin Maiduguri saboda hare haren kungiyar Boko Haram a garuruwansu, ‘Yan gudun hijirar na fuskantar matsalar tsadar haya kamar yadda wakilinmu Bilyaminu Yusuf ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Ana matsawa 'Yan gudun Hijira da tsadar kudin haya a Maiduguri

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.