Faduwar PDP a zaben Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 20:52
Shirin Dandalin Siyasa ya yi nazari ne game da yadda Jam'iyyar PDP ta sha kaye a zaben Najeriya bayan ta shafe shekaru 16 tana shugabanci a kasar. Sannan shirin ya yi tsokaci akan nasarar da Janar Muhammadu Buhari ya samu.