Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Tarihin Masarautar Abzin a Nijar

Sauti 09:59
Sarkin Abzin Ibrahim Ummaru
Sarkin Abzin Ibrahim Ummaru RfI Hausa/Awwal
Da: Awwal Ahmad Janyau

Shirin Al’adunmu na Gado ya yi bayani akan Tarihin masarautar Azbin a Jamhuriyar Nijar mai dimbin tarihi a Afrika.

Talla

Masarautar Agadez dai babban marauta ce a Jamhuriyar Nijar, musamman saboda girman yankin Abzin.

Ana hasashen kafin wajajen karni na 14 ne aka kafa garin Agadez, sannu a hankali ne kuma ya kasance gari mafi muhimmaci ga Abzinawa.

Yankin Agadez shi ne ya fi kowanne yanki girma a Nijar. Kuma garin ya kasance cibiyar ilimin addini a yankin sahara.

Dangane da haka ne shirin al’adunmu na gado ya nemi jin tarihin masarautar Abzin, tare da jin tarihin Sarkin na yanzu Mai Martaba Ibrahim Ummaru.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.