Nijar

Auren dole tushen matsalolin rayuwa

Mutanen Zinder a Jamhuriyyar Nijar
Mutanen Zinder a Jamhuriyyar Nijar TV5Monde

Duk da kasancewar akwai dokoki da ke haramta Auren dole ko na wuri ko ma na Yarinyar da ba ta isa aure ba, amma a kasar Nijar ana samun irin wannan aure da ke kasancewa wata babbar matsala a tsakanin al’umma, lamarin da ke sanya ‘Yan mata bijire ma umurnin iyayensu har su gwammace su yi zaman kansu a biriki ko yawon karuwanci. Daga Damagaram Ibrahim Malam Tchillo ya aiko da rahoto.

Talla

Rahoto: Auren dole tushen matsalolin rayuwa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.