Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Shekara 1 da mutuwar sarki Ado Bayero na Kano

Sauti 10:13
REUTERS/Stringer
Da: Garba Aliyu

Shirin al'adun mu na gado a wannan lokaci ya duba cika shekara guda da mutuwar marigayi sarkin Kano Dakta Ado Bayero da kuma irin kyawawa ayyuka da ma halayan Sarki tare da Garba Aliyu Zaria.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.