Najeriya

Taron kasashen Tafkin Chadi kan Boko Haram

Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari.
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jagoranci taron shugabannin Kasashen da ke kewaye da tabkin Chadi a yunkurisu na kafa wata rudunar hadin gwiwa da za ta tunkari yaki da ‘yan kungiyar Boko Haram da ke barazana gaz aman lafiya a kasashen. Daga Abuja Karbi Yusuf ya aiko da Rahoto.

Talla

Rahoto: Taron kasashen Tafkin Chadi kan Boko Haram

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.