Squadron Leader Aminu Bala Sokoto mai ritaya

Sauti 03:30
REUTERS/Afolabi Sotund

Taron shugabannin kasashen da ke zagaye da tafkin Chadi da aka gudanar a Abuja ya amince da kafa rundunar hadin gwiwa da za ta kunshi dakaru dubu 8 da 700, domin yaki da kungiyar Boko wadda a yau ta zama barazana ga kasashen yankin. Dangane da taron Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tattauna masanin tsaro Squadron Leader Aminu Bala Sokoto mai ritaya.