Isa ga babban shafi
Najeriya-Boko Haram

Boko Haram ta gurguntar da kasuwanci a Potiskum

Mutane da ke kokarin tserewa hare haren Boko Haram
Mutane da ke kokarin tserewa hare haren Boko Haram REUTERS/Stringer
Zubin rubutu: Umaymah Sani Abdulmumin
Minti 4

Hare-haren da Mayakan Boko Haram ke kaiwa a garin Potiskum da ke Jihar Yobe, na barazanar ga ayyukan kasuwanci, baya ga sanadiyar rasa rayukan mutane da dama, wannan lamari ya sanya al’umma yankin ci gaba da kai kokensu domin kawo musu dauki. Bilyaminu Yusuf ya aiko mana da Rahoto.

Talla

Boko Haram ta gurguntar da kasuwanci a Potiskum

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.