Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau: Sen. Bindow Jubrilla

Sauti 30:00

Jihar Adamawa na daya daga cikin jihohin dake Arewa maso gabashin Najeriya da ta yi fama da matsalar Boko Haram da kuma rikicin siyasa, abinda ya kai ga tsige tsohon  Gwamanar Jihar Murtala Nyako.Sanata Bindow Jubrilla sabon gwamanar jihar ya bayyana matsalolin dake damun jihar da kuma kalu balen dake gabansa a tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris