Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayi: Wa'adin Attahiru Jega ya kare a INEC

Sauti 15:31
Reuters/Afolabi Sotunde

Shirin jin ra'ayoyin masu saurare ya wannan ranar  tare da abdoulaye Issa ya tattauna ne game da cikan wa'adin Shugaban Hukumar zaben Najeriya Farfesa Attahiru Jega bayan ya jagoranci karbaben zaben da kasashen duniya suka amince da shi.