Isa ga babban shafi
Najeriya

Gwagwarmayar hausawan jihar Legas dake Najeriya wajen neman mukamin siyasa

GwamanarJiharLegas Akinwunmi Ambode
GwamanarJiharLegas Akinwunmi Ambode pulse.ng
Zubin rubutu: Abdurrahman Gambo Ahmad
1 min

Al-ummar hausawan jihar Legas dake tarayyar Najeriya, sun yi ta korafe korafe kan yadda tsohuwar gwamanatin Legas ba ta basu mukami ba kamar yadda ta bai wa kabilun Ibo kujerar Kwamishina.To sai dai a wannan karan, hausan na da yakinin cewa sabuwar gwamanatin Jihar ta za cika musu burinsu.Abdurrahman Gambo Ahmad ya hada mana rahoto  

Talla

Gwagwarmayar hausan jihar Legas dake Najeriya wajen neman mukamin siyasa

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.