Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Kungiyar Boko Haram ta kara yawaita Hare haren ta'adanci a Najeriya

Sauti 15:58
Wani yankin da yan kungiyar Boko Haram suka kai hari a Maiduguri
Wani yankin da yan kungiyar Boko Haram suka kai hari a Maiduguri AFP PHOTO/STRINGER

Kungiyar Boko haram ta zafafa kai hare haren nata ne a Jihohin Barno da Yobe inda ta kashe mutane sama da 200 a mako daya.Rahotanni sun ce mayakan sun kutsa kai Massalatai inda suka yayyanka musulmi masu ibadar  watan Ramadan.Ga Umaymah Sani tareda masu saurare cikin shirin jin ra'ayyoyinku .