Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matatun Mai a Najeriya za su fara aiki

Sauti 10:00
Ginin Kamfanin NNPC a Najeriya
Ginin Kamfanin NNPC a Najeriya RFI
Da: Nasiruddeen Mohammed

Shirin Kasuwa a Kai Ma ki Dole ya yi nazari ne game da ikirarin Kamfanin Mai na NNPC na Najeriya wanda ya bayyana cewa nan da wata guda matatun man kasar za su fara aiki a kasar. Shirin ya kai ziyara Matatar mai ta Kaduna

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.