Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ziyarar Shugaban Najeriya a Amurka

Sauti 16:28
Shugaban Najeriaya  Muhammadu Buhari a Birni  Washington DC
Shugaban Najeriaya Muhammadu Buhari a Birni Washington DC saharareporters

Shugaban Amurka Barack Obama da takwaransa na Najeriya Muhammadu Buhari, a yau litinin suna ganawa a birnin Washington, ganawa ta farko a tsakanin mutanen biyu daga lokacin da aka zabi Buhari matsayin shugaban Najeriya.Dangane da wannan ziyara Sashen hausa na gidan rediyo Faransa RFI  ya ware maku wannan lokaci domin bayar da ra'ayyin ku tareda Ramatu Garba Baba.