Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ziyarar Buhari a Kamaru

Sauti 15:36
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya.
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin jin ra'ayoyin masu saurare na wannan ranar tare da Nasirudden Muhammad ya tattauna ne game da ziyarar da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kai Kasar Kamaru domin tattaunawa kan batutuwa da suka hada da rikicin Boko Haram.