Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Sardaunan Katsina Amadu Commasi gameda Tsaro

Sauti 10:12
Sarkin  Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman.
Sarkin Katsina, Alhaji Abdulmumini Kabir Usman. Leadership Newspaper
Da: Garba Aliyu

A cikin wannan shirin Garba Aliyu Zaria yayi tattaki zuwa  Jihar Katsina ,inda yayi nasarar samun tattaunawa da Sardaunan Katsina,Elhaji Ibrahim Amadu Commasi tsohon  sufeto janar na yan Sandan Najeriya.Sai ayi sauraro lafiya.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.