Najeriya
Buhari ya gargadi karban cin hanci a daukan aikin 'yan Sanda
Da alamu hankalin shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karkata kan bangaren ‘yan sandan kasar da mafi yawan talakawan kasar, ke masa kallon bangaren da cin hanci da rashawa suka yi wa katutu.Wakilinmu a Bauchi Muhammad Ibrahim Bauchi, ya hada mana rahoto kan umurnin da shugaban kasar ya bai wa hukumomin ‘yan sanda na dakatar da karbar kudi daga masu neman aikin na dan sanda
Wallafawa ranar:
Talla
Buhari ya gargadi karban cin hanci a daukan Jami'an 'yan Sanda
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu