Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Ba a cin Kosai a Kauyen Chikuku

Sauti 10:11
Kosai abinci ne na mutanen Afrika
Kosai abinci ne na mutanen Afrika kemifilani.com
Da: Garba Aliyu

Shirin Al'adunmu na Gado ya kai ziyara ne garin Chikuku a cikin karamar hukumar Kuje a Abuja babban birnin Tarayya. A cikin Shirin za ku ji ba a cin Kosai a al'adar garin.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.