Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Auren dole da Mutuwar aure a arewacin Najeriya na karuwa

Sauti 03:23
Yan matan Najeriya
Yan matan Najeriya Reuters/Akintunde Akinleye

A Nigeria bincike na baya-bayan nan daga kungiyar Fahimta mai zaman kanta dake fafutukar kyautata rayuwar mata da matasa a arewacin kasar, na nuna cewa auren dole da mutuwar sa da wuri a yankin na karuwa. Ga Shehu Saulawa dauke da cikkaken rahoto.