Sana'ar Fim ta fara bunkasa a Zamfara

Sauti 20:54
A garin Gusau na Jihar Zamfara aka yi Fim din Matar Hamza
A garin Gusau na Jihar Zamfara aka yi Fim din Matar Hamza youtube-downloader

Shirin Dandalin Fasahar Fina-Finai ya yi bayani game da harakar sana'ar fim a Jihar Zamfara, inda aka yi nisa da harakar shirya fina-finan hausa a Jihar. Shirin ya tattauna da wasu masu shirya fina-finan na Hausa a Gusau, babban birnin Jihar.