Karancin man fetur a Najeriya
Wallafawa ranar:
Sauti 03:55
A Najeriya yanzu haka ana ci gaba da fuskantar karancin man fetur a wasu yankuna, a daidai lokacin da hukumomi ke ikirarin cewa an gyran dukkanin matatun mai na kasar.Injiniya, Dakta Kailani Muhammad, kwararre ne kan harkar man fetur a Najeriya, ya bayyana wasau daga cikin dalilan da suka haddasa wannan matsala a zantawarus da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.