'Yar Fim Hajiya Mai Aya ta rasu

Sauti 21:15
Hajiya Mai Aya tare da Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro
Hajiya Mai Aya tare da Marigayi Rabilu Musa Dan Ibro nta twitter

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne akan rasuwar Hajiya Hafsatu Sharada da aka fi sani da Hajiya Mai Aya. Shirin ya tattauna da wasu jaruman Fim din Hausa a Kano tare da Iliyasu Tantari da ya shirya Fim din Hajiya Babba.