Ana matsalar filayen wasanni a Najeriya

Sauti 09:45
'Yan wasan Kungiyar Kano Pillars na Najeriya
'Yan wasan Kungiyar Kano Pillars na Najeriya kanopillars.com

Shirin Duniyar Wasanni ya tattauna game da matsalar filayen wasanni a Najeriya, musamman arewacin kasar. Shirin ya tattauna da mahukuntan wasanni a kasar.