Isa ga babban shafi
Kida da Al'adu

Mawakin Yanayi: Lawal Musa Dankwari

Sauti 19:21
Lawal Musa Dankwari ya rera baitika na sauyin yanayi a duniya
Lawal Musa Dankwari ya rera baitika na sauyin yanayi a duniya (Photo : Solenn Honorine)
Da: Hauwa Kabir
Minti 20

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna da Lawal Musa Dankwari Malamin Hausa a Zaria wanda ya rera wake kan sauyin yanayi da ake samu a yanzu da tsabtace muhalli. Dankwari ya wake Ruwa da Daji da tsirrai da tsunsaye.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.