Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Ziyarar Lagarde a Najeriya

Sauti 09:40
Shugabar IMF Christine Lagarde tare da Muhammadu Buhari shugaban Najeriya
Shugabar IMF Christine Lagarde tare da Muhammadu Buhari shugaban Najeriya REUTERS/IMF Staff Photo/Stephen Jaffe/Handout
Da: Abubakar Issa Dandago

Shirin na tattalin arziki ya duba ziyarar da shugabar hukumar bada lamuni ta duniya (IMF) Christine Lagarde ta kai a Tarayyar Najeriya, inda ta gana da shugaba Muhammadu Buhari kan batutuwa da dama da suka shafi ci gaban tattalin arzikin kasar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.