Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Darajar Naira na ci gaba da faduwa

Sauti 10:26
Darajar Naira na ci gaba da faduwa
Darajar Naira na ci gaba da faduwa REUTERS
Da: Abdoulkarim Ibrahim

Shirin Kasuwa a kai maki dole ya tattauna ne kan faduwar darajar Naira a Najeriya. Shirin ya tattauna da 'Yan kasuwar Canji da Babban Bankin kasar ya sanar da dakatar da ba su Dala saboda faduwar farashin Naira.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.