Najeriya

Haramta bumburutu ya jefa jama’a cikin tasku a Najeriya

An Haramta siyar da mai a Jarka a Najeriya
An Haramta siyar da mai a Jarka a Najeriya

Babban sifeton ‘yan sandan Najeriya, Solomon Arase ya bada umarnin kama duk wanda ya zo sayen man fetur a cikin jarka ko kuma wadanda ke sayar masa, a wani mataki na ganin man ya wadata ga jama'a.

Talla

To sai dai kuma cikin kankanin lokaci matakin ya jefa jama'a da dama cikin matsala ganin babu inda za su sayi man da za su zuba a ababen hawa ko kuma a cikin janareto domin tafiyar da harkokinsu na yau da kullum.

Ga Rahoton wakilinmu na Kano, Abubakar Isah Dandago.

Haramta bumburutu ya jefa jama’a cikin tasku a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.