Isa ga babban shafi
Dandalin Fasahar Fina-finai

Tattaunawa da Ado Isa Reza

Sauti 20:01
Shugaban Hukumar tace Fina Finai ta jahar kano Isma'ila na Abba Afakallaha tsakiyar manema labaraia wajen taron Kannywood a word a kano 2014
Shugaban Hukumar tace Fina Finai ta jahar kano Isma'ila na Abba Afakallaha tsakiyar manema labaraia wajen taron Kannywood a word a kano 2014 rfi
Da: Hauwa Kabir
Minti 21

Shirin Dandalin Fasahar Fina-finai ya tattauna ne tare da dan wasan fim din Hausa Ado Isa da ake kira Reza yanki bakauye mai fitowa Dan Daudu. Shirin ya ji tarihinsa da kuma wakokin da ya rera

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.