Najeriya

PDP ta kore Shugabanta Modu Sheriff

PDP ta Kore Ali Modu Sheriff
PDP ta Kore Ali Modu Sheriff

Jam’iyyar PDP dake Najeriya ta kore Shugabanta na kasa Ali Modu Sheriff, tare da nada tsohon gwamnan Kaduna Ahmed Makarfi a matsayin shugaban rikwan kwarya.

Talla

Jam’iyyar ta kuma nada tsohon gwamann Anambra Peter Obi a matsayin mukadashin sakataren Jam’iyyar.

A cewar Jam’iyyar ta dau wannan matakin ne domin shawon kan rigingimun daya mamaye ta, inda sabbin shugabanni data nada yanzu zasu ja ragamar jam’iyyar zuwa tsawon watanni Uku gaba.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.