Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Hada-hadar kasuwanci a Singa da ke Kano

Sauti 10:40
Fiye da shekaru hamsin da aka fara harkar kasuwanci a Singa da ke Kano na Najeriya
Fiye da shekaru hamsin da aka fara harkar kasuwanci a Singa da ke Kano na Najeriya REUTERS/Joe Penney/Files
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan makon tare da Abdullahi Isa ya yi tattaki ne zuwa kasuwar Singa da ke birnin Kano a Najeriya, inda tarihi ya nuna cewa fiye da shekaru hamsin kenan da ake gudanar da harkokin kasuwanci a kasuwar, inda baki daga kasashen ketare ke hada-hada. Sai dai a wannan lokacin kasuwar ta samu koma baya saboda matsalar tattalin arziki.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.