Ministan kula da ayyukan jinkai Lawan Magaji
Wallafawa ranar:
Sauti 03:31
A yankin Diffa da ke Jamhuriyar Nijar yanzu haka akwai ‘yan gudun hijira sama da dubu 280 cikinsu kuwa har da ‘yan Najeriya sama da dubu 80, Ministan kula da ayyukan jinkai na kasar Lawan Magaji, ya yi bayanin yadda kungiyoyin agaji ke tafiyar da ayyukansu na taimaka wadannan mutane da rikicin Boko Haram ya daidaita