Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Banbancin kishin da da na yanzu

Sauti 09:50
Karin aure halar ne a addinin musulunci amma lamarin na haifar da matsala a wannan zamanin saboda yadda kishiya ke hallaka amaryarta
Karin aure halar ne a addinin musulunci amma lamarin na haifar da matsala a wannan zamanin saboda yadda kishiya ke hallaka amaryarta
Da: Abdurrahman Gambo Ahmad

Shirin al'adunmu na gado na wannan makon tare da Hauwa Kabir ya tattaunawa ne akan banbancin kishi a zamanin da da na yanzu, inda a yanzu kishiyoyi ke yawaita hallaka amaryarsu ko kuma 'ya'yanta ta hanyoyi daban-daban.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.