Alhaji Muhammadu kan rikicin Bokkos na jihar Filato

Sauti 03:33
An takaita dokar hana zirga-zirga a jihar Filato bayan zanga-zangar kisan sarkin garin Bokkos
An takaita dokar hana zirga-zirga a jihar Filato bayan zanga-zangar kisan sarkin garin Bokkos GIANLUIGI GUERCIA / AFP

Hukumomin jihar Filato da ke Najeriya sun takaita dokar hana fita na sa’oi 24 da aka kafa a karamar hukumar Bokkos bayan zanga-zangar da matasa suka yi sakamakon kashe Sarkin garin, Saf Ron Kulere, Lazarus Agai.Tuni rundunar 'yan sandan Najeriya ta kaddamar da bincike don gano wadanda suka aikata kisan.Daya daga cikin manyan sarakunan jihar, Alhaji Muhammadu Babangida Muazu, sarkin Kanam, ya yi tsokaci a tattaunawarsu da Tasiu Zakari.