Karrama Hausawa dake zaune a birnin Ile Ife na jahar Osun a Najeriya

Sauti 10:12
Yankin Yarbawa dake Kudu maso yammancin Najeriya.
Yankin Yarbawa dake Kudu maso yammancin Najeriya.

A wannan makon ne aka nada wasu hausawa dake zaune a birnin Ile Ife a jahar Osun a Najeriya a matsayin hakimai, a cikin shirin na Al'adun mu na gado Garba Aliu ya kai ziyarar jahar don ganewa idonsa.