Ra'ayoyi

Sauti 16:04
Hafsan Sojojin Najeriya Janar Tukur Buratai
Hafsan Sojojin Najeriya Janar Tukur Buratai AFP PHOTO/STRINGER

A Najeriya, dan tsakanin nan ana ta samun yawaitan kashe sojoji a wasu jihohi da ake tura su domin gudanar da ayyukan su.A kan haka ne Zainab Ibrahim ta ji raayoyin wasu daga cikin masu sauraron mu.