Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Buhari na fuskantar suka kan manufofin gwamnatinsa

Sauti 11:07
Shugaba Muhammadu Buhari na fuskantar suka don manufofin gwamnatinsa.
Shugaba Muhammadu Buhari na fuskantar suka don manufofin gwamnatinsa. AFP via telegraph
Da: Ramatu Garba Baba

Gwamnati Najeriya na cigaba da fuskantar suka daga bangarori daban daban akan halin kuncin da al’ummar kasar ke ciki sakamakon halin matsin tattalin arzikin kasar kamar yadda zaku ji a cikin shirin Kasuwa a kai miki dole tare da Bashir Ibrahim Idris

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.