Yadda Manomi zai yi aiki da fasahar Vardant ta Yammama

Sauti 20:02
Noman zamani a Najeriya
Noman zamani a Najeriya engineer-ng.net

Shirin Muhallinka Rayuwarka da kan yi dibi kan batutuwan da suka shafi muhalli, canji da dumamar yanayi da noma da kuma kiyo, a wannan makon ya tattauna ne kan yadda Manoma za su yi amfani da fasahar Vardant ta Nasir Yammama ta hanyar amfani da wayar salula.