Isa ga babban shafi
Kasuwanci

Matsalar tattalin arzikin da Najeriya ta fada

Sauti 10:19
Le naira, monnaie du Nigeria.
Le naira, monnaie du Nigeria. REUTERS/Afolabi Sotunde

Shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris ya fadada bayani ne kan ma'anar karayar tattalin arziki da Najeriya ta tsinci kanta a ciki yayin da a hukumance gwamnatin kasar ta tabbatar da wannan matsalar tare da sanar da matakan da take dauka don kawar da matsalar.

Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.