Najeriya

'Yan Najeriya na ci gaba da kokawa da tsadar ragunan layya

Al'ummar Najeriya na kokawa da Farashin Dabobbi Layya
Al'ummar Najeriya na kokawa da Farashin Dabobbi Layya

Yayin da Bikin Sallar layya ke karatowa ga al'ummar musulmin Duniya, a Najeriya dai hankula sun karkata ne ga batun farashin dabbobin layya, lura halin talaucin da ake fama dashi a kasar.Farashin dabbobin dai ya tashi matuka idan aka kwatanta da bara abun da yasa aka samu karancin masu saye. Wakilin mu a Kano Abubakar Isah Dandago ya duba mana halin da ake ciki a wannan rahoto

Talla

Rahoton Abubakar Isa Dandago game da cinikin Ragunar sallah a Kano.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.