Engr. Ilyasu Nazifi kan kera injin sarrafa shinkafa
Wallafawa ranar:
Sauti 03:31
Yayin da gwamnatin Najeriya ke kokarin karfafa manoman shinkafa a kasar wajen ganin sun noma wadda kasar ke bukata, wani matashi a Kano, Engr. Ilyasu Nazifi Khalid yakera injin din sarrafa shinkafar yadda za ta yi dai dai da irin wadanda ake sayowa daga kasashen waje. Abubakar Isa Dandago ya tattauna da wannan matashin injiniya kuma ga abinda ya shaida masa.